Apple Powered by Trendolizer

Dan acaba ya mayar da wayar sama da N500,000 da aka manta akan babur din shi

Trending story found on hausa.legit.ng
Dan acaba ya mayar da wayar sama da N500,000 da aka manta akan babur din shi
Wani dan Najeriya mai suna Abraham ya bada labarin yadda wani dan achaba ya dawo mishi da wayarshi kirar Iphone 11 bayan da ya yadda ta lokacin yana kan babur. Mutumin ya wallafa yadda dan achaban mai suna Simon ya dinga binshi...
[Source: hausa.legit.ng] [ Comments ] [See why this is trending]

Trend graph:

Comments